0:00
0:31
0:31

Safiyya fa tayi babban kamu🤣 | Zabi Biyu | AREWA24

Safiyya fa tayi babban kamu🤣. Shirin ku mai farin jini Zabi Biyu zango na 2 kashi na 10 zai zo muku a gobe da misalin karfe 6:00 na yamma. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo! #AREWA24 #TAKUCE #ZABIBIYU

ADVERTISEMENT