SAHEEBA MINI SERIES Zai Fara Zuwar Muku Ranar Talata 19th May Da Misalin Karfe 9:00pm Inn shaa Allah. Produced & Directed by ABUBAKAR BASHIR MAISHADDA Starring ALI NUHU ADAM A ZANGO SADIQ SANI SADIQ ADAM GARBA YAKUBU MUHAMMAD NURA HUSSAINI AMEERAH YOLA RADEEYA JIBRIL HAUWA FARAR LEMA SAIMA MUHAMMAD BALARABE JAJI ASMAU SANI ZARAH ALIYU
ADVERTISEMENT
Can’t wait for this Masterpiece!!😊
Yakamata adawo jamilu jidda fah Wllh
Can't wait watching from Lagos 🇳🇬❤️💯
Laila ha ilallahou 🙌🙌🙌
Dan Allah ku sakar mana yau na shiga uku I can’t wait this film is going to be pepper and attaruhu with all of my favorite people and I love the new face shaheeba
Saheeba yayi allah yakara basira maishadda🎉🎉
Masha Allah Allah yasa afara asaa yabada nasara kuma
Masha allah film yaye kyau sosai 🇹🇳🇹🇳🇹🇳
Masha Allah allah yayi jagora ❤❤❤❤❤
Everything is fine. Malam Abubakar Basheer Maishadda May God grant victory.🤲 I'am waiting for you On the day
Masha Allah! Allah ya Kai mu ranar da za'a sake wannan film din
Allah ya Kara basira
🔥🔥🔥 meshadda ‘allah kara basira
This will be the Best Series of the Year so far 🔥
Haba yanzu mai Shadda yakwacewa saira mukami malan
Allah Kai mu lfy Mai shadda global resources duniya ne
Gaskiya maishadda kakai mugu darekta ayanzu cikin masu shirin fina finan babu kamarka yanzu wannan filim zaiyi dadi
Aiki fa yayi kyau sosai Allah yabamu sa a da rabo me amfani
That's incredible from the Whole team.
Wlh we love these minie series Sosai da ma su aka rinka yi wlh