GARWASHI SEASON 5 EPISODE 11 (Hausa Web Series)
ADVERTISEMENT
Comments 100
john.jensen:
duk Wanda ya Kali Garwashi a yau Allah ya biyamasa bukatuns…
More Like This
1:45:35
EP25: Dato Aliff Syukri & Ieda Moin
Film and Animation
449
0
0:55
BEN EAGLE -100M+ View Dojo Chaos! #MartialArts #ActionComedy #KungFu #Kindness #Trending #funny
Film and Animation
73.0k
100
2:46:21
REMEMBER ME -FREDERICK LEONARD, LOTA CHUKWU #trending Full Latest Nigerian Movie 2026 #love #comedy
Film and Animation
4.9k
100
0:10
The Ultimate John Wick Flex
Film and Animation
29.7k
0
1:38
I Forgot English 😨
Entertainment
56.9k
100
1:02:57
NEW eritrean show ምስ ጢን (TINU SHOW)2026 ኣብ መንጎ ኣብርሃምን ቪቭያን እንታይ ተፈጢሩ
Entertainment
6.4k
100
2:34
She Planted the Money... But Forgot One Little Witness! 🤯❤️#shorts
Entertainment
0
0
1:24
The Waitress chased the Real Owner💔 #emotionalstory
Entertainment
2.7k
33
You've reached the end
duk Wanda ya Kali Garwashi a yau Allah ya biyamasa bukatunsa na alkairi 😢😅😢😅😊
Ni dae da nafara kallo sae nazo comment section don naga masoya Manzon Allah❤
Duk Wanda zaman sahura da bilkisu yake bashi nishaɗi yamin like 😂😂
Duk Wacce bilkisun office din su ma’u take ba Daria ya danna min like 😂😂
Duk Wanda yakeso asma.u taauri kasm yamin like! 😂😂
To ni dai nace Muhammad rasululla s ❤️ a ❤️ w ❤️🙏👌🙏🙏
Allah yasamu chika da imani Dan alfarman Muhammad Rasullalah s A W 🥰
To yan uwana Muslims muyima shugaban hallitta salati sallalahu alaihi wasallam 💘💘💘
Laillaha ILLah Muhammad Rasullalah s A W 😢😢
Ina Masoyan Annabi Muhammad (S.A.W) kuzo ku danna mani like
Duk Wanda ya yarda balkisu zata saka gubar sa'eda Tasha yamin like 😂
Gaskiya bazan boye mukuba talle yayi yawa acikin film dinnan 😢
Duk Wanda yaji sa’eda tace kashim yamin like 😂
Wllh film din Nan yafarra bani haushi far ,,,kubar mardiya da Asama,u suyi aure a season 5 dinnan kokuma mudena kallo❤❤❤❤❤❤
Allah ya Kara mana son fiyayyan halitta annabi Muhammad S. A. W
Nifar flim din Nan yafarra bani haushi tunda Asama,u tundaga season 1 har 5 takasa aure haba karkuyi wasa da damanku kaman yanda izzar so sukayi toh ❤
Duk Wanda ya Fahimci Gadda ya Fara Gajiya to ya Dangwala min like one love Garwashi ❤❤😂😂
Duk wanda yake son auren kasim da asma u yamin like
Allah yaja da Nisan kwanan iyayan mu wadan da nasu basa rayee Allah ya gafarta musu😊😢
Duk Wonda Yalura Sa,ida Bazata Iyah Komaiba too yadannamin like 👍