GARWASHI SEASON 5 EPISODE 5 is finally here! Wannan Hausa series cike yake da soyayya, rikici, barkwanci da darussa masu karfi. 🔥 Garwashi Season 5 🎭 Starring: [Fiddausi Yahaya, Yakubu Muhd, isah Feroskan, Kb International] 📅 Released: March 2026 🎬 Directed by: [Trooper & Babangida Bangis] 📌 WATCH FULL EPISODE HERE ⬇️ Subscribe & turn on 🔔 for more episodes from GARWASHI SEASON 5. #Garwashi #HausaSeries #Hausa2026 #TrendingHausa #Kannywood #HausaDrama #GarwashiSeason3
ADVERTISEMENT
mai kaunar annabi yamin like 😢😊
Duk Wanda Drama Gidan Baba Lami Tafi Bashi Nishadi to ya Dangwala min like ❤❤😂😂
Inka San kai Masoyan Anabi karka wuchai batare da ka rubuta (SAW)❤
Duk Wanda yakeson mau da kasim suyi aure yamin like
Duk wanda ya lura da anyima baban samira wayo yayimin like 😂😂😂😂
To yan uwana Muslims muyima shugaban halitta salati sallallahu alaihi wasallam 💘💘💘
Wanda Zahiyya Take Bawa Haushi Yyimin Likes
Babu kamar manzon allah s.a.w🥰
Duk vwanda firm dinnan yake burgeshii yamin likes 😂❤
Mai ƙaunar Annabi yamin like
Wanda sabida asma'u yake kallon season ɗin nan ya danna min like
Hassadar bilkisu tana birgeni yar wahala ta iya hassada😂
Ina Masoyan Annabi Muhammad ( S.A.W) kuzo ku danna mani like
DUK WANDA YALURA SHINKAFAR DA AKAKAI GIDAN BABA LAMI ITA AKAKAI GIDANSU MA,U YAMIN LIKE 👍
Duk rintsi da juyin zamani allah kabarmu da kaunar annabi muhamadu ♥️ rasulillah ♥️ rasulillah ♥️♥️♥️
Gaskiya tella na yawa, ga sadar DATA da muke fama DaVita, Dan Allah ku rage
Salati goma ga manzont Allah Sallalahu alaiyi wassalama❤❤❤
Gaskiya wajan sahura da bilkisu yana mun dadi😅😅😅😅 wanda shima yakewa dadi kamarni yamun liki
Qasim de ya Kami da son ma’u ba kadan ba. Gashi lamarin su da wuya.
Allah ya keimou Gamou mina jira waga film me dadi sosai wlh 😂😂 ni saboda Gida malam sani da baban lami nike kalo film inga dikan wada yake Bina yamini like 👍 👌