SAHEEBA EPISODE 1
ADVERTISEMENT
Comments 100
sarah.zuniga:
Babbar Ni'imar dake chikin gidan Al~jannah achikin Akwae AN…
More Like This
1:48
என்ன இவரு இப்படி பேசுறாரு? 😮 #Ambala #Vishal #Hansika #ktvshorts
Film and Animation
110.7k
0
1:00
He Pulled A 200 IQ Move | Sniper | Song - House Of Memories #edit #shorts
Film and Animation
0
0
7:39
ZINDUNA EP 22 || AFRICAN LOVE STORY | HADITHI YA KUVUTIA. #simulizimedia #simulizi #zinduna
Entertainment
3.5k
0
1:42
Someone Was Watching Me 👁️
Entertainment
91.4k
0
1:12:14
HE CHOSE THE VILLAGE GIRL OVER THE RICH LADY 😭❤️ | New Nigerian Nollywood Romantic Movie 2026
Entertainment
4.7k
0
0:16
They Didn’t Expect THIS at the Shoot!😱
Entertainment
10.9k
0
1:20:54
They Called Her a Village Girl, But God Had a Plan( Full Video )
Entertainment
1.7k
0
1:24:37
KMJS livestream August 16, 2026 Episode - Replay | Kapuso Mo, Jessica Soho
Entertainment
4.3k
0
You've reached the end
Babbar Ni'imar dake chikin gidan Al~jannah achikin Akwae ANNABI MUHAMMAD SAW 🙏🏽👏
Duk wanda yazo kallo da gudu saboda adam a zango ya danna min like 😂😂❤❤❤
Duk Wanda Ya rasa Mahaifiyar sa ko Mahaifin sa, Ya Allah ka hadasu cikin Jannatul firdausee. idan kaji Dadi kamun like
Ya Allah Duk Wanda yakalli wannan comment din kabashi arzikin da Babu talauci na har abada
Ina Masoyan Annabi Muhammad ( S.A.W) kuzo ku danna mani like
To yan uwana Muslims muyima shugaban hallitta salati sallalahu alaihi wasallam 💘💘💘
Good heath long life adam zango
Ya Allah ka bawa Mahaifina lfy😢
Ina kallon film din nanne saboda Adam a Zango kadai
Nifa ko kaida ke karanta comment kayi film kasa Adam a Zango wlh saina bibiyi chafinka don in kalla❤❤❤❤❤ Zango duniya ne wlh sanan gaskiya mai shadda yayi kokari
Al,umar annabi mhmd allah yasa mudace
Gaskiya nazo kallon film din saheeba sbd a zango ❤❤❤❤❤❤❤
Tsira da amincin allah ya Kara tabata ga shugabanmu annabi muhamadu ♥️ s a w
Prince Adam A zango 💪 ikon Allah ✨✅ nifa don shi nake kallon wannan fim din..
Salati goma ga annabih Muhammad s a w ✅️ ✅️ ✅️ ✅️ ❤❤❤❤
Masha Allah gaskiya anburgene. Baba ado namu
Allah ya hadamu agidan aljanna gabakidaya
Masha Allah maishadda global muna godiya sosai Adam a zango ka iya aktin sosai ❤❤❤❤
Yah Allah duk wanda yaga wannan comment din Allah ka azirtashi da ganin manzan Allah koda a mafalki ne
Allah Ubangiji Ya sadamu daku Ah gidan Aljannah Alfarmar Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad S A W ❤❤