LABARINA SEASON 15 EPISODE 3
DQGI8AQXTBXA1DA1
ADVERTISEMENT
Comments 100
kamilly_sousa:
To yan uwana Muslims muyima shugaban hallitta salati sallal…
More Like This
0:35
You’ve been watching Spider-Man wrong… 🕷️
Film and Animation
33.7k
100
1:00
Miles’ Suit Literally Changes by Itself! 👀💀
Film and Animation
122.5k
100
22:30
NDOA [EP 150] Love Story 💕💕💞💞 #pasarbrand #pasarfilms #kiparabrand #love
Entertainment
11.6k
100
0:17
peanuts is goated ❤️🐐peanuts 🥜 meets Tyla #amapianovibessa @Tylaofficial & @Lulutho_Sinxoto
Entertainment
11.3k
0
0:16
Gotta be quicker than dat MOMMA HUH
Entertainment
54.9k
100
0:28
Ferran Fought a Sumo Wrestler #royaltyfamily
Entertainment
49.1k
100
0:32
Brave Student Saves Teacher During Classroom Emergency ❤️🩹
Entertainment
99.8k
100
0:56
The Mosquito Snapper 😫
Entertainment
57.0k
100
You've reached the end
To yan uwana Muslims muyima shugaban hallitta salati sallalahu alaihi wasallam 💘
Dan Allah karku walankata bawan Allah Nan sablila da baya da laifi wlh Kamashi akayi ni yaban tausayi ne ma wlh Aminu Saira Aduba lamarin Dan Allah
Babbar Ni'imar dake chikin gidan Al~jannah achikin ta akwae ANNABI MUHAMMAD SAW ❤🙏🏽
Allah samuna dagacikin wadan dazayi Babar sallah damu
Association of watching and reading comment we're are you let us gather here😂
Dasunhnan allah mai rahama mai jinkai allah ya kara basirah muku allah ya hadamu agidan aljanah fidausi❤❤ amen
Wlh wannan ba fim bana. Dagaske abinda , yake faruwa kenan . Awasu yankunan Arewacin kasata. Ya ubangiji Allah Katsare mu daga Fadawa. Iftila, inrayuwa. Ya Allah
Allah Kasa Mu Gama da Duniya Lpy Ameeen
haka ake samun wasu wawayen sojoji Basu iya shiga jeji sai mutane sun kubita suzo sudinga zare masu Ido
Wallahi wakar nan har zuciya take shiga 😢Salim smart ❌ Salim genius ✅😢😢
Dan Allah meyasa Aminu saira ya zabi taba mana zuciya da wnnn labari nayi kuka nayi kuka na ban sautayin yan uwanmu musulmai da suke cikin wnnn Hali a gaske ooh Allah na
farko banfahinci mlam saira ba Awannan labarin Amma yanzu nafahimta🥰💯💯
Salati goma ga annabi S.A.W ❤
Salam bakuyima aminu adalci bah
Allah ya kyauta amman wannan shine ainihin halinda dayawa suke ciki
Nayi kuka harna koshi wlh, nikam labarina yayimin yadda nakeso allah yakara daukaka
Masha Allah film de yayi Allah yakara basira
Dan Allah saira kar kasa akama Ameenu Dan ba dan ta adda bane
Allahumma salli alan naby alaihi sallatu wassalm ❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah 🙏🙏 Allah yakara taimakawa