Wannan Channel Bakori tv Zata Rika Kawo Muku Shirye Shirye Masu kayatarwa Da Nishadantarwa Da kuma ilmantarwa AUTO CHANNEL PAGE: https://youtubersspace.com/bakori-tv/ #bakortv #izzarso #sakonso #latesthausafilm #lawanahmad #alinuhu #awa24 #arewa24 #Netklix #basarakiyaTv #tsakar-gida #adamazango #mazaje #Aliartwork #Nishadi-zallah #ScleverTv #Nishadi24 #Ayatullahi-Tage #Sclever #RayuwarmasoyaTv #MentaMusic
ADVERTISEMENT
Well done 👍👍👍
To yan uwana Muslims muyima shugaban hallitta salati sallalahu alaihi wasallam 💘💘💘
Kuma Allah yajikan nura Mustafa waye da rahama Ameen ya Allah 😂🤲🙏
Masha Allah may Allah help us🤲🌹❤🙏
Oumar hassim merci beaucoup mon frère courage toujours pas de problème
❤❤❤❤❤😂😂😂🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤🎉🎉🎉
Macha allah fatanallkaeri gaskiya zaki Dan matawalle kasaka hajiya nafisa tunanipa fatanallkaeri ❤❤
Salamu alaikum warahmatullah wa'barakatuhu. Anya awajen gyaran Malam na batun sallah ba ayi kuskure ba kwa, sabida mutum in da ya manta da raka'â har bayan yayi sallama sai yatuna ina ganin bayan ya cika ragowar, BA'ÀDI NÈ YA KAMASHI BA GABLI BA ko nine ban fahimci wurin da kyau ba
Salati goma ga annabi S.A.W ❤❤❤❤❤
Saw allahumma salli alla saiyyaadin muhammadin wasalim wa allihi wa sabihi wasalim tasliman kasiran dimun da'iman abadan illa yaumidin SAW
استغفر الله العظيم واتوب اليه ❤❤❤❤
Masha Allah mun gode mallam da wannan geran Allah shi biya....
❤❤❤🎉❤🎉🎉❤🎉❤
Oumar hassim moungode wly alhamdoulilahi
Macha allah fantan alkairi❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Massage allah❤May oga allah ya kara muku zaman lafiya
Wai Dan Allah Mai yasa kuke mana film 15mins.
Gaskiya ina jin dadi ganin malam inuwa a wannan fim din
Thank you so much BAKORI TV we appreciate 😂
Masha allah fatan alkairi 🎉