Join this channel to get access to perks:
https://www.youtube.com/channel/UCWmNh38z98dJtIXKHFdZO8A/join
#conference Call #trading #mesotheliomalawfirm Donate Car to Charity California Car Insurance Quotes Utah
ADVERTISEMENT
Comments 100thomastempest62:
Dan Allah abar magaji ya haehu 😂😂 Wanda yaji dadin sakin d …
Dan Allah abar magaji ya haehu 😂😂 Wanda yaji dadin sakin d akamawa maman samierah yamin like 🤌😂
Ina Masoyan Annabi Muhammad ( S.A.W) kuzo ku danna mani like
Gsky nayi nichadi yau sosai 🎉🎉🎉toh yane magaji😂😂😂😂
Allah ya kara wa annabi daraja ❤❤❤
Salati goma ga annabi S.A.W ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Gaskiya gidan magaji yana birgeni
Duk wanda magaji yaje bawa driya yayimin like 😂😂😂
To yan uwana Muslims muyima shugaban hallitta salati sallalahu alaihi wasallam ❤❤❤
wow😂😂😂😂😂
Shin wai mamaye ma'ananci wai aiki yana da ciki haba da allah abun bai dace ba gaskiya
Salamu alaikum warahamatullah labarka gaskiya ne lamarin magajiya isheni a fim din na wallahi
Allah chikara muna son annabi Muhammad s ❣️ a ❣️ w 💫 duniya da lahira 🤲 Amin ya hayyu ya kayyamu 🤲
Gaskiyane wlh Masha Allah yayi 😂😂😂😂
Amma naji dadin sakinnan sbd hairana zata huta da makircinsu innallaha ma'assabireen 🙏
Amma naji dadin sakinnan😂😛 sbd hairana zata huta da makircinsu innallaha ma'assabireen 🙏
Daddy hikima Wlh kana burgeni sosay fah 😂😂😂❤❤❤❤❤❤❤❤
Alh sultan Dan Allah kacan za Abale kasa wani maima kon shi ngd 🙏 sosai by majidadin kambarawan kontagora
Kuma magaji yana burgeku kaman yadda yake burgeni 🤣🤣
Kai magaji wlh kana bani dari wlh 😄😄😄😄😄🤣
😂😂😂😂😂😂😂🎉abokin kuku Allah yasaukeka lafiya