Ya Allah, duk wanda ya kalli bidiyon nan ya ga sakona, Allah ka biya masa dukkan bukatunsa na alkhairi
G
garry.hayes3 months ago
Wannan shirrin d muke kallo company datar muce t dauki nauyin kawo mn 😂 a dangwala min like ❤
J
jamesrune243 months ago
Maishadda and production team, pls take note of the short episodes and too much adverts, Haba. We know it was sponsored by Dahir curry , But that’s not what we subscribed for. T for thanks pls
A
ann_lewis3 months ago
Allah kai dubun salati mara adadi ga shugaban mu annabi mhmd s.a.w ❤❤❤
kristen_brooks3 months ago
Yau dai nazo da Wuri attendance nice ta 29 Sbd Yau Da Kudina Nasaka Data 😂 Allahumma Barik Mai Sunan Babana ❤️ Mujin Anty Hassanah ❤️.
D
danielleadams3403 months ago
Salati goma ga annabi S.A.W ❤
claude.renard3 months ago
Gaskiya mai shadda munason shirinka Amma talla yayi yawa
gabinoirizarry3903 months ago
Duniya da lahira Babu kamar manzan allah ♥️ s a w
R
robertvaleon363 months ago
To yan uwana Muslims muyima shugaban hallitta salati sallalahu alaihi wasallam 💘💘💘
M
manyadaylight53 months ago
Allahamdulilah yawwa banjira sai ansamin data ba danhaka gani nazo d wuri 😂 masha Allah yaya abubakar
nicholas_marsh3 months ago
Nidai burinta naje Madina ziyara manzan Allah s a w
N
naksh_chaudhry3 months ago
Haba Don Allah ku rika fahintan mu mana, Tallan yayi yawa wllh.
M
matthewjimenez8023 months ago
Ya hayyu ya ƙayyum Allah kaimana maganin abin dayafi ƙarfimmu albarkar annabi Muhammad s a w
A
angela_rodriguez3 months ago
Allah kara wa Annabi Muhammad s a w daraja a wajan Allah maisha da
M
maytemarroquín7193 months ago
Alahamudulilahi masha Allah Bashar me shadda wllh kai din sai da kai wllh kabiya mu❤❤❤❤❤❤❤❤ matan gida 😇😇
M
marie_austin3 months ago
Har ankai episode 8😂
J
joe_hammond3 months ago
Wani ansake shi kokuwa ni saiyay ta nunamin wani abu
J
john.jensen3 months ago
Rihana algunguma masu irin halinta in sun mutu basu tuba ba akwai mahaukaciyar kura wly Allah ya tsare mana imanîmu Ameen🎉❤
Gumin Jikinsa Yafi Turare Qamshi, Fuskarsa Tafi Kyau Kyawu, Idan Yayi Magana Ba'a Mantawa Sabida Dadinta Habibi Rasulullah ﷺ
mai kaunar annabi yamin like 😢😊