LABARINA SEASON 15 EPISODE 2
ADVERTISEMENT
Comments 100
justin_brown:
Koyau nine farkon comment kuma na ce Muhammadur Rasulullah …
More Like This
2:37
The Final Battle of Venom vs Xenophages. #foryou#venom #venom3 #marvel
Film and Animation
35.5k
0
1:34
Liv’s Date Gets Ruined by Parker’s Art Project#fyp #Shorts #ShortFilm #trending #shortvideo
Film and Animation
42.0k
0
10:32
ZINDUNA EP 23 || AFRICAN LOVE STORY | HADITHI YA KUVUTIA. #simulizimedia #simulizi #zinduna
Entertainment
2.7k
0
0:13
The way Eze greets new signing Ezri Konsa 🤣
Entertainment
8.0k
0
2:46
Lucy's Undercover Plan #therookie #tvshow #shorts #lucychen #timbradford
Entertainment
35.3k
0
0:51
#luckygameplay
Entertainment
16.6k
0
0:11
Jennie forgot that she was supposed to fly up !!!🥲🥲 #blackpink
Entertainment
12.3k
0
0:50
Social Anxiety FEARS Them 😂
Entertainment
27.9k
0
You've reached the end
Koyau nine farkon comment kuma na ce Muhammadur Rasulullah S A W 🩷🤍🩵🩵🩵🎉🎉
Gumin Jikinsa Yafi Turare Qamshi, Fuskarsa Tafi Kyau Kyawu, Idan Yayi Magana Ba'a Mantawa Sabida Dadinta Habibi Rasulullah ﷺ
Ya Allah, duk wanda ya kalli bidiyon nan ya ga sakona, Allah ka biya masa dukkan bukatunsa na alkhairi
Duk rintsi da juyin zamani allah kabarmu da kaunar annabi muhamadu ♥️ s a w
mai kaunar annabi yamin like 😢😊
Mai son wannan labarin ya danna min like❤
Rashin sound a wurare masu mahimanci
Ya Allah duk Mai hanu acikin rashin tsaro a arewancin kasarnan dama kasa baki daya,Allah ubangiji ya tona musu asiri ya hanasu Jin dadi duniya da lahira.
Kuma shirmen naku yayi yawa Ta yaya za'ace Wanda ke gudu yanajin sanyi Haba dan Allah
Amma dai Aminu nan wawane mena guduwa bayan ga gaskiya afili 😂😂
Haba da wanne zamuji da Kona data Koda rashin voice
Dan uwa akwai tashin hankali idan baka shiga aljannah ba 😢wlh😢
I think there should be English subtitle
Gaskiya kar ace Aminu ya gudu ai za a daukeshi marar gaskiya ne
Gaskiya basira takarema labarina
Gaskiya oga kwai matsala wallahi bamasan film Dinan
aminu saira talan data yayi yawa fah
Masha Allah. Labari yana tafiya yadda ya kamata
amma mai yasa muryar take daukewa
dan Allah yan comments section murage kushe Shirin nan Aminu saira yadade yana nishadantar damu To mukara hakuri zebamu mamaki in sha Allahu ❤❤❤❤