WANI DARE SEASON 1 EPISODE 6 HAUSA SERIES WITH ENGLISH SUBTITLE
ADVERTISEMENT
Comments 100
anastasiegermain638:
Ya Allah Duk Wanda yakalli wannan comment din kabashi arzik…
More Like This
2:37
The Final Battle of Venom vs Xenophages. #foryou#venom #venom3 #marvel
Film and Animation
35.5k
100
1:34
Liv’s Date Gets Ruined by Parker’s Art Project#fyp #Shorts #ShortFilm #trending #shortvideo
Film and Animation
42.0k
43
10:32
ZINDUNA EP 23 || AFRICAN LOVE STORY | HADITHI YA KUVUTIA. #simulizimedia #simulizi #zinduna
Entertainment
2.7k
100
0:13
The way Eze greets new signing Ezri Konsa 🤣
Entertainment
8.0k
100
2:46
Lucy's Undercover Plan #therookie #tvshow #shorts #lucychen #timbradford
Entertainment
35.3k
53
0:51
#luckygameplay
Entertainment
16.6k
46
0:11
Jennie forgot that she was supposed to fly up !!!🥲🥲 #blackpink
Entertainment
12.3k
33
0:50
Social Anxiety FEARS Them 😂
Entertainment
27.9k
99
You've reached the end
Ya Allah Duk Wanda yakalli wannan comment din kabashi arzikin da Babu talauci na har abada
Gumin Jikinsa Yafi Turare Qamshi, Fuskarsa Tafi Kyau Kyawu, Idan Yayi Magana Ba'a Mantawa Sabida Dadinta Habibi Rasulullah ﷺ
Ya Allah, duk wanda ya kalli bidiyon nan ya ga sakona, Allah ka biya masa dukkan bukatunsa na alkhairi
mai kaunar annabi yamin like 😢😊
Murja the signs are there,you arent just observant enough,i guess she would start paying more attention to her children & to what is going on in the house
Allah yaba arziki Mai albarka Mai amfani Dan alfarman Muhammad Rasullalah s A W 🥰❤
Ina Masoyan Manzon Allah ❤❤
Ina Masoyan Annabi Muhammad ( S.A.W) kuzo ku danna mani like
Wani dare ❌ Cin Amana ✅
a harkanan dolema sai anyaudari jamila wallahi 😂😂😂😂😂😂
Gaskiya banso haidar ya zama haka ba 😥😢
Allah Ubangiji ka magancewa Kowa damuwar sa ❤❤
Ya Allah ka raba mu da Makiyan mu da munafiki Amin
ALLAAH ka tsaremu daga sharrin abokin daxai lalata rayuwar yaranmu
Ya ubangiji allah kabayyana mana makiyanmu ka Kuma doramu akansu ❤🎉
Masha Allah gsky shamsu ya wuce butulu saidai akirashi da butul butul kai mutum kullum nakalla film din nan sai nakara jintsoron mutum da tsoro da yake kamani da nissantar mutane dan adam abin tsoro😱😱😱
Mukulla da sallah Akan lokaci Dan allah 😭😭😭mukoma gun Allah 😢😢
Maishuku yana da gentle acting, very matured and respectful.
Haidar fah sai dae addu,a koma Yacewa mummy aure yakeso😂
Allah sarki murja Allah ya amkarar dake