📍 Tuntuɓa da Karin Bayani Daga Kamfanin Al Hayat International, Goron Dutse Kano. Za ku iya samun mu a: Kwanar Kasuwa, Office ɗinmu mai Lamba 14, Al-Wabil House, Sharada Phase 1 Kano. 📧 Email: [email protected] ✅ Published & Managed by MBR Media Solutions 📧 Email: [email protected] #muryarhausatv #muryarhausa #watashida #tawakkaltu #hausaseries #kaddara #matangida
ADVERTISEMENT
Wan da ya yar da Allah shi ka dai ne ya min like
Duk Wanda ya Kali wanna comment din Allah ya Bashir arziki mara,adadi❤🎉❤🎉
Ya Allah Duk Wanda yakalli wannan comment din kabashi arzikin da Babu talauci na har abada
Mukulla da sallah Akan lokaci Dan allah 😂😂
Please watch and Subscribe FURUCI Season 1 Episode 2 /IC9zrUuP6Ow?si=iLmPfLmqBizZy73c🎉🎉
Duk wanda yakalli comment dinnan allah ya hadamu a al jannatul Firdausi 🎉🎉
Ina Masoyan Annabi Muhammad ( S.A.W) kuzo ku danna mani like
Masoyan Anabi pls gather here ❤❤
Ya Allah duk Wanda yaga comment Dina Allah yabashi ikon min addua ya Allah kabani haihuwa masu albarka 🤲😭❤
Shetty alone can’t handle this Episode 😢 let do everything possible to bring back Zahra please.
Allah ya bamu albarkacin ka manzan Allah s. A. W
Salati goma gaisuwa ga annabi 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Allah ya karama annabi darajja
Hama aiki yabiyuta kanki😅
اللهم صلي وسلم وبارك على سيدنا وحبيبنا ونبينا محمد صلى الله عليه وسلم تسليما كثيرا 🎉❤
Barkan ku, Ɗan Hausa ni way Shetty ba zai yi soyayya ne ku samu ku hada ta ko da Babawo ne muna godiya sosai muna alfahari da wannan Film ɗin wata shida kenan ❤❤❤❤❤
Ni fa tin da nake kallon series movie, ban taba ganin film din da kwata kwata baida wata ma'ana ba, amma kuma baya wuce ni 😂😂
Dan uwan garba danja har yafi garban hadari 😂😂😂😂😂🎉🎉🎉🎉❤
Ana zuba jakan ci a wannan shirin wlh, ba wata ma'ana a ciki yanzu shirme kawai
salam munajin dadin shirinna da Allah karkukashe zara