KADDARA SEASON 1 EPISODE 4 WITH ENGLISH SUBTITLES
ADVERTISEMENT
Comments 100
laurencebailly256:
Ya Allah Duk Wanda yakalli wannan comment din kabashi arzik…
More Like This
1:50
Jimmy helped Walter and Jesse find a lab they were happy with.#shorts #shortvideo #movieclips
Film and Animation
77.9k
0
15:41
Soulmates - Oru Saathukkudi Pranayam | Joel Davis | Justin Davis | Malayalam Romantic Short Film
Film and Animation
150.8k
100
0:55
KIND LOVE - Ultimate Kung Fu & Martial Arts Fails #martialarts #kungfu #training #gymfails #kindlove
Film and Animation
142.2k
86
0:17
Kai Cenat Burst Out Laughing After Finding Out Rakai Flew Out Lil Tay On Spirit Airlines! ✈️🤣
Film and Animation
66.2k
100
0:59
They only adopt unwanted kids ❤️ #Shorts #heartwarming
Film and Animation
122.1k
100
0:16
this girl secretly snitched on her dad 😂❤️ #usa
Entertainment
44.6k
100
0:26
Ranking The Best Spiderman BTS Miles Morales Trend 🕷️ #usa
Entertainment
17.9k
39
0:30
😅😂😂some where in Jamaica #jamaica #jamaican #funny #trending #shortvideo #viral
Entertainment
894
55
You've reached the end
Ya Allah Duk Wanda yakalli wannan comment din kabashi arzikin da Babu talauci na har abada
Duk wanda maimuna take bashi tausayi ya dangwala min like 😢
Nine farkon comment kuma na ce Muhammadur Rasulullah S A W 🤍🩷❤😊😊
Duk Wanda Ya rasa Mahaifiyar sa ko Mahaifin sa, Ya Allah ka hadasu cikin Jannatul firdausee. idan kaji Dadi kamun like
Masoyan Anabi pls gather here ❤❤❤
Wannan shirrin d muke kallo company datar muce t dauki nauyin kawo mn 😂 a dangwala min like ❤
Wanda yaji dadi nasihar kawun abdulhamid don Allah ya min like 😂😂
Ina Masoyan Annabi Muhammad ( S.A.W) kuzo ku danna mani like
Wannan episode akwai abun dariya😂.. best series for now ❤ Zahradin is a good actor he deserve an award 🎉
Shiyasa in Naga mace na aure aure nakeyin gum da bakina Allah Kasa mudace
Wlh a da ban damu da sallah ba anma jin wan daawa ta baban abdoul hamid na yi sanyi insha allah zan sayda sallah
Ina Masoyan Manzon Allah 🎉🎉🎉
Gaskiya naba marubucin Shirin nan winning Star saboda matsalar da ake samu yanzu kenan yayin bada aure gaskiya ayi bincike sosai wlh mata na shan wuya koda wani lokaci ma sa laifinsu
Gsky wnn film din Yana amfanar d masu kallo Allah Kara shiryamu kan hanya ma dae dae ciya amen y Allah
Kai mama,a😂 me son mace irin nafisa yayimun likin
Ya Allah ka gafartawa iyayenmu alfarmar annabi Muhammad sallallahu Alaihi Wasallam ♥️♥️♥️♥️
Duk Wanda yajidadin wannan bidiyon yamin like ❤❤❤
😂😂wlh film din nan anhada kwararru😂😂😂😂
A year ma Annabi Muhammad S. A. W salati🤲🤲🤲🤲🤲
A yea ma annabi mohammad s,a, w salati🤲🤲🤲