MATAN GIDA SEASON 1 EPISODE 7 WITH ENGLISH SUBTITLES
ADVERTISEMENT
Comments 100
priya_ghose:
mai kaunar annabi yamin like 😢😊
More Like This
0:11
The Owner Is The Problem
Film and Animation
22.4k
0
0:42
POV: Introverts avoiding plans…🫥@ZachKing #theboys #viral #shorts #introvert #meccachameleon
Film and Animation
107.5k
0
3:01
#fyp #explore
Comedy
16.1k
0
53:08
豆腐媽媽 EP174 心靈導師|The Mother of the Tofu Family
Film and Animation
837
0
0:15
[TWISTED] We must ALWAYS be joyful. - EMOTIA ESCAPE | ROBLOX ANIMATION
Film and Animation
59.1k
0
1:00
The Song Made Mama Coco Remember Her Papa 🥹❤️ |
Film and Animation
0
0
2:19
🥋The man is a hidden martial arts master!#movieclips #shorts #viral #motivation
Film and Animation
57.5k
0
0:26
Haad hoti hai Yaar🤦🏻♀️🤣 #roycesharma #hcpk
Film and Animation
35.6k
0
You've reached the end
mai kaunar annabi yamin like 😢😊
DUK wanda bayajin dadin tallan nan yamin like 👍
Mukula da sallah Akan lokaci Dan allah kuyi like
Duk Wanda yakejin dadin shirin Bashir maishadda yamun like zamuga panss najini akafta
Me haka dan Allah duk minti 4 sai an saka tallace tallace haba dan Allah ba ma jin dadi wallahi
To yan uwana Muslims muyima shugaban hallitta salati sallalahu alaihi wasallam 💘💘💘
Duk Wanda bayason raihana ta hada saudat da wani yamin like
Wannan shirrin d muke kallo company datar muce t dauki nauyin kawo mn 😂 a dangwala min like ❤
Masha Allah muna godiya maishadda
Gaskiya talle yayi yawa
Dan Allah kar abar under 18 su kala wanan shirin ❤❤❤
Har yanzu shinkafa Hajiya bata tafi Libiya ba ne😂
Tsira da amincin allah ya Kara tabata ga shugabanmu annabi muhamadu ♥️
Gurin dina da babansu da ayat so emotional ALLAH jikan iyayenmu 😊
Allah yasa mu chika da imani ❤❤
Ina Masoyan Annabi Muhammad ( S.A.W) kuzo ku danna mani like
Gaskiya talla yyi yawa
Allah kara wa Annabi Muhammad s a w daraja a wajan Allah
kuma I'ma Kalon flim din nanne don sarki ali nuhu
I pray over anyone watching this may God bless you and show you mercy in Jesus name ❤