Mun gode da kallon shirye-shiryenmu. Danna Subscribe, sannan a danna kararrawa domin samun sabbin shirye-shiryenmu da zarar mun dora. Mun gode. Cast: Aminu Shareef Momo Amina Muhd Rabi’u Asma’u Jika Ibrahim Daddy Farida Abdullahj Fa’iza Abdullahi Hauwa Abdullahi Isa Bello Ja Safiya Kishiya Crew: Director: Ibrahim Bala D.O.P. : Zakariyya Mirror Gaffer: Bahago Light, Ibrahim Jalabi Location Manager: Shamsu Glo Costume: Faisal Costume Make Up: Rukayya Muhd Editor: Yakubu Hafizu Dandago @Saira Movies @AL-RAHUZ FILMS PRODUCTION LIMITED @Maishadda Global Resources @Ali Nuhu @Adam_A_Zango @hadizagabonofficial @BAKORI TV @ABNUR ENTERTAINMENT @daddy hikima tv @muryarhausatv GIDAN SARAUTA LABARINA SEASON WANI DARE MANYAN MATA SEASON ZAFIN NEMA SEASON WATA SHIDA
ADVERTISEMENT
Wanda ya yarda ma,u zatayi nadama ya danna min like
mai kaunar annabi yamin like 😢😊
Wanda yaji Dadi wanna shirin yayimin like
😂😂😂😢😢😢
Zabadiyya sarkin kyau Masha Allah
Kai hamma kaji tausayin ma'u dan allah
Kai amma ma,u kinyi wauta
Zabadiyya Ta alhaji badamasi😂😂😂😂
like nakeso
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
❤❤❤❤😂😂❤❤❤🎉🎉🎉😢😢❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤
Tunda tayi barin ciki ai iddah ta kare kuma 😂😂😂
Harna hango yanda Salim Zeci kutumar uban ma'u Nan gaba bayan yagama da dukiyarta
Ni kuma wannan baqar na birge ni domin bata shafe shafe
Ni wllh Natu nakiso da aure
Ita dai ma'u akwai mahaukaciya a gabanki aka cuci wata amma ke Zaki zura kai😂😂😂
Masha allahu❤😂
Gaskiya tallace tallace yayi yawa a cikin wannan shirin ya kamata a taƙaita, duk da nasan shima source of income ɗinku ne.
❤❤❤❤❤❤❤❤