WANI DARE SEASON 1 EPISODE 5 HAUSA SERIES WITH ENGLISH SUBTITLE
ADVERTISEMENT
Comments 100
steven.gonzalez:
Ya Allah Duk Wanda yakalli wannan comment din kabashi arzik…
More Like This
0:58
Murr Finally Found What He Needs 😂🤣
Film and Animation
55.7k
0
0:25
Ranking Funniest Spiderman Moments😭😂
Film and Animation
46.6k
44
0:25
The BEST version of Thor ⚡️#avengers #marvel #spiderman #captainamerica #thor
Film and Animation
77.3k
0
2:44
MKE WA RAFIKI YAKO
Entertainment
813
20
24:03
BEHIND THE SMILE 🖤[29]#sandraofficial #clamvevo #kiparabrand
Entertainment
11.5k
100
1:44
Emily Got A Fake Concert Ticket! 😱🎟️ ~ mini wood toy | woodworking art skills / hand crafts #shorts
Entertainment
38.8k
0
0:20
That ONE Friend that POPS Everything
Entertainment
46.5k
100
0:13
Bro is never trusting a stranger again 💀
Entertainment
83.2k
100
You've reached the end
Ya Allah Duk Wanda yakalli wannan comment din kabashi arzikin da Babu talauci na har abada
mai kaunar annabi yamin like 😢😊
Allah ka hadamu duka gidan aljanna kasa muyi ido da manzon Allah (saw)❤❤❤❤❤❤
Ya Allah ka kare mu daga sharrin Abokai ko kawaye masu nuna suna son mu a fili aboye kuma su na ji haushin mu.....Allah Ameen🙏🏻
Allah sarki Uwa kenn ita Sam hankalinta be kwanta b
Ina Masoyan Manzon Allah ❤❤❤
Ina Masoyan Annabi Muhammad ( S.A.W)) kuzo ku danna mani like
To yan uwana Muslims muyima shugaban hallitta salati sallalahu alaihi wasallam 💘
Allah kai dubun salati ga annabi mhmd shugaba s.a.w ❤❤❤
Sai yanzu na fahimchi Wanda zai fito ya nuna BAYA qaunarka Ashe masoyinka ne, akan Wanda a gabanka zai nuna maka qauna Amma a bayan idonka baiqi kowacce masifa ta sameka ba. Subhanallahi Allah mun tuba Allah ka rabamu da hassada.
Cin amana yazama ruwan dare a mutane ynz Subuhanallah 😭
Allah yasa mu Yi kiyakiwan karshai😢😢
Allah ka karemu daga sharrin mai sharri Ameen 😢
Allah sarki rayuwa allah ubangiji yasa mufi qarfin zuciyarmu allah ubangiji ya qara mana imani azuqatanmu albarkacin manzo allah SAW 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Gaskia an dade ba ayi film kmar wannan ba ah kannywood abu kmar gaske film yayi kyau sosai wallah 🎉🎉🎉
Wlhi this guy Haidar yana tina min da Ahmad S Nuhu Same talent Allah sarki s Nuhu Allah yi jikan ka da rahma
oh my 🤦♀️Haidar is in trouble with the slayqueen,every episodes keeps getting more interesting,cant wait for the next one
Allah ka karemu daga mugaye kawaye Ya allah ka kare mana yaran mu da mugaye abokanaye
ABBA is going to be a great, I see Ali Nuhu in him. I love ABBA ❤
Mukula da sallah Akan lokaci Dan allah 😢😢