RUDANI SEASON 1 EPISODE 8
ADVERTISEMENT
Comments 100
luisquesada524:
Duk Wanda Baban Fatima Yake Bawa Haushi to ya Dangwala min …
More Like This
0:19
🇷🇺 RUSSIA VS USA… 🇺🇸💀
Film and Animation
24.1k
100
1:00
💔😭 Squid Game: How Love Always Ends! #linhchihihi #messyclassroom #schoolcrush #schooldrama
Film and Animation
57.7k
100
0:15
99% People see this 🤯⚡
Film and Animation
0
100
2:18:29
THE FORBIDDEN GIFT - Mr aloy Tv | Latest movie 2026 | latest african movie
Film and Animation
3.7k
100
1:38
Hair Extension S•2 🔥Part 14 🔥@anjanachandrank @aiswaryafrancis17 @garyputhanpurackal_
Film and Animation
74.6k
100
0:47
The A-Lister under the mask is... INSANE 🤯 #shorts
Film and Animation
12.2k
100
0:45
Don’t Point That At Me!
Comedy
0
100
0:50
She Doesn't Like The Name 😭
Comedy
62.3k
100
You've reached the end
Duk Wanda Baban Fatima Yake Bawa Haushi to ya Dangwala min Like one love Rudani ❤❤😂😂
Dr Fahad, is in love with Fatima. Who agree with me?
Duk Wanda yake ganin khairiyyah zata dauki wanga jariri ya danna min like pls
Wanda yakeji Haushin Fatima a film dinnan yamin like please
Ina Masoyan Annabi Muhammad ( S.A.W)kuzo ku danna mani like
annabi danga tan allah allah yabamu albarkacinsa s,a,w
Dan allah wanda yak3so kairiyya ta dau jaririnan yamìn like
Duk wanda ake bi bashi Allah ya kawo masa hanyar biya Alfarmar Annabi da Al-kur'ani 🤲🤲🤲
Dare na shabiyu Dare ne na farin ciki, Dare ne na haske Dare ne na rahama, Dare ne na haihuwar fiyayyen halitta • جاعليّة Madalla da wannan dare! Madalla da wannan haihuwa! Madalla da abin da aka haifa! Madalla da wacce ta dauki haske wannan haiyuwa. (S.A.W 🤍)
Insha Allah doctor Fahad fatima zai aura ita waccan ta nema wani tunda batada hankali
Duk Wanda Yakeganin Fatima Taburgeshi Da Tausayinta Dawanda Tace Dukta Ya Ajiye Aiki Yamun Like
wai 500k baze iya sayan kayan kwaliyanta na sati daya ba kajimun yer iskan nan fa
Kai masha allah allah yakarama annabinmu daraja
fatima ba ta jin magana wallahi ance kartaje ta dauko jaririn amma tage wanda kejin haushin neihbor din su fatima da baban fatima da ita fatiman ya danna mini like button
To yan uwana Muslims muyima shugaban halitta salati sallallahu alaihi wasallam 💘🫶💘
Gaskiya Yan anguwan su fatima akwai munafukai🤔
Me gari ya burgeni baya kar6an gulma😅
Nifa wlh na tsani baban fateemah dinnan 😢
Masha Allah I really Fall in love with this movie of fausiyya d Suleiman I hope she will like my comment 🥰
Nikam ina gani kamar jaririn nan na kairiya ne