LABARINA SEASON 15 EPISODE 10
DQGI8AQXTBXA1DA1
ADVERTISEMENT
Comments 100
lisa_hayes:
Allah ya sa duk wanda ya karan ta wannan comment ɗin Allah …
More Like This
2:52
The perfect plan. #edit #movie #film #fyp #foryou
Film and Animation
47.0k
0
2:47
Will their secret be found out?#humor #funny #shorts #sitcom
Film and Animation
32.0k
0
9:02
ATE | HORROR SHORT FILM
Film and Animation
9.2k
100
2:52
This is one of the best TV series. #movie #film #foryou
Film and Animation
53.9k
100
1:56:10
HEARTS AT STAKE - Nigerian Movies 2026 Latest Full Movies
Film and Animation
3.7k
100
2:16
#hoyoverse
Film and Animation
122.6k
100
21:24
MSHKAJI WANGU | PART 24
Entertainment
3.6k
0
20:20
KITANA [EP 53] Traditional Movie ❣️ ❣️❣️ ##pasarbrand #movie #film #traditional
Entertainment
6.7k
100
You've reached the end
Allah ya sa duk wanda ya karan ta wannan comment ɗin Allah ya sa mahaifansa Aljanna 🙏🙏 inkaji daɗi kace amin
Thus my life story, hmmm I married my husband for the sake of Islam, now even his entire family are Muslims and my life is the happiesst in this world
Duk Wanda ya gane baban shatu shine baban Jamila a labarin Mai nasara ya danna min like
Duk wanda yake cikin kunci da damuwa Allah ya kawo masa mafita
Allah yabarmu da annabi saw masoyin annabi Yamin lakin
A gaskiya in mutum zai musulunta yayi don Allah bawai don neman aure ba
ربى جعلني مقيم الصلاة ومن ذريتي ربنا وتقبل دعاء 🤲🤲🤲اللهم جعل من صلاة قرة عين لى، اللهم اجعل قرة عين فى الصلاة 🤲🤲🤲اللهم أعني على ذكرك وشكرك وحسن عبادتك 🤲🤲🤲 اللهم الثبات يوم تتوه بنا الأنفس يارب العالمين 🤲
gaskiya ne sai naga Aminu ya Aure godiya ❤ zan kowa Jin dadin haka
Gaskiya baikamata aminu ya rabbu da shaaatu bah
Duk Wanda yaji dadin Abinda shatu tayi Yayimin like 👍
Allah sarki shatu da Aminu wallashi kunsani kuka😢😢😢
Kay Aminou saira ka daina sa mutane kuka😢😢😢
Duk Wanda kalla yau yamin like
Salati goma ga annabi S.A.W ❤
Dan allah kuyima mahifiyata addua allah yamata rasuwa😭😭😭
But Ba'a karbar musulumci saboda wani ana so mutum ya Shiga musulumci saboda allah saboda Yayi imani da allah Amma wannan ai saboda mace ne kuma abun mamakin har Liman din nasu ba wanda Yayi wannan tunanin wannan ai ba Dan allah ya Shiga ba sai nake ganin kamar bai da ce ba !! Ba'a Shiga musulumci saboda wani dalili face saboda radin kanka kayi imani da allah wannan shine abunda na fahimta
Musulinchi fa akace Aminu yayi daidai dayarabu da ita
Wai ya sukeyin irin kukannan na shatu ne😂😂
Masha allah congratulations ❤❤aminu et shautu❤❤🎉🎉
Wannan wani irin kaya ne Nabil ya saka🤔