WANI DARE SEASON 2 EPISODE 1
ADVERTISEMENT
Comments 100
howardandrews312:
Duk Wanda yafi jindadin actin in radiya jibiril ya min liki…
More Like This
2:34
The girl is really good at checkers.🎬Dog with a blog S02#edit #Dogwithablog #film #movie
Film and Animation
15.6k
0
2:21
The babysitter gets tricked by a 10 year old kid #tvshow #edit
Film and Animation
21.9k
0
1:00
You Know What? | Good Girls | Song - MATADORA (Slowed) #edit #shorts
Film and Animation
8.3k
0
1:52:15
小伙从天而降不小心触到美女总裁胸前丰满,竟意外觉醒神级透视眼,一眼看穿美女总裁10年病根,美女病愈后第一件事就是豪掷千万家产助小伙逆袭人生!
Film and Animation
1.7k
0
0:58
迪麗熱巴被稱「周星馳女兒」當場崩潰?揭開星爺與徐嬌18年父女情深,幕後真相竟如此感人! #周星馳 #迪麗熱巴 #徐嬌 #影娛熱點 #娛樂新聞
Film and Animation
8.1k
0
2:58
Boys turn into mice and beat evil witches with grandma!#shorts #movie #fyp #magic #funny #youtube
Film and Animation
23.0k
0
0:11
We LOVE Rathew. 🔥😍 #animalhospital #robloxedit #shorts #robloxedit
Film and Animation
44.2k
0
0:46
He Cheated Death Six Times 😮
Film and Animation
242.7k
0
You've reached the end
Duk Wanda yafi jindadin actin in radiya jibiril ya min liking 😊
Duk wanda yayadda kallo a YouTube yafi Dadi yamin like
Duk Wanda ya Kali Wanni Dare a yau Allah yabi yamasa bukatunsa na alkairi 😢
Duk wanda yake cikin damuwa da fargaba Allah ya kawo masa mafita
Duk Duniya babu a bun bautawa da gaskiya sai Allah kuma Anabi Muhammad Rasullalah s A W Manzon sa nai ❤❤
Duk wanda yaga comment ɗina dan Allah yamin addu'a Ubangiji ya biyamun buƙatu na na alkhairi 😭😭😭
Ina Masoyan Annabi Muhammad ( S.A.W) kuzo ku danna mani like
ALLAH YA SA ANNABI MUHAMMAD YA CE CE MU AMEEN THUMMA AMEEN
ilove you annabi Muhammadu yafi kowa yafi komi dadi ina sonka ❤❤❤❤ S. A. W.
To yan uwana Muslims muyima shugaban hallitta salati sallalahu alaihi wasallam 💘💘💘
The way Sadiq switches his voices is fascinating 😅
Film din da ba ataba irinsaba a kaniyywood Allah ya kara basira
Allah Yana Fushi da duk Wanda ya Kai sa mahaifiyar sa kuka😢😢
Gaskiyah diamond zahra duniya ne🥰sanda naji hawaye nima🥲🥹
Allah mana tsari da mutane irin su shamsu
Allah kasa mufi karfin zukatan mu ya hayyu ya qayyum 🤲😊
Macha allah wannan tsari yy wani kachi na karewa asaka wani chiri 👍
Dan Allah kudinga gyarawa, diamond zara tafito a mastayin uwa yakmaata kubata baban gyale,duba kayan data saka kafin suje gidan mallam ita da haidar duk shape dinta a waje, da zasu je kuma sai ta dauko wani gyale share share karami ta yafa sam bai yiba,tunda tafito matsayin uwa yakamaata a nuna darajanta.
Muna wa maman haidar fatan alkaire yabata zaman lpy ❤❤❤🎉🎉🎉
Hmm Sadik Sani Sadik dan iska ne wlh kaga wani zama da yayi Allah ya shiryi Sadik Sani 😅😅