KADDARA SEASON 1 EPISODE 13 WITH ENGLISH SUBTITLES
ADVERTISEMENT
Comments 100
michelle.ortega:
Duk Wanda ya yarda akan babu abun bautawa da gaskiya sai Al…
More Like This
1:37
I Finally Stood Up To My Dad 😈
Film and Animation
54.4k
100
0:24
Why would they be so mean #jonathanjoly #shorts 
Film and Animation
3.9k
100
2:11
🎒Michelle's First Day of Kindergarten.👧🏫 #edit
Film and Animation
26.4k
0
0:35
Pandian Stores 2 | 22nd to 26th July 2026 - Promo
Film and Animation
28.8k
0
25:05
NAKUJA EPISODE [ 23 ] FULL HD
Entertainment
6.2k
100
1:00:14
SEDO ENTERTAIMENT- NEW ERITREAN FULL MOVIE 2026-KMREO ELE-BY YACOB DAWIT
Entertainment
2.5k
81
2:58
Amanda the Proud, Arrogant Billionaire's Daughter episode 2 #africantale #africachildren
Entertainment
17.0k
0
0:23
ABBY Was About to Marry the FAKE MIRA... Can RUMI & JINU Stop the Wedding? 💍😱
Entertainment
6.8k
0
You've reached the end
Duk Wanda ya yarda akan babu abun bautawa da gaskiya sai Allah ya min like 🎉🎉🎉
Waɗanda Basuda Lafiya Gida da Asibiti Allah Kabasu Lafiya💔🥹🤲
Mahamadou rasoulilah ❤ mai so annabi Yami like
Duk Wanda ya Kali Kaddara a yau Allah a ya biyamasa bukatunsa na alkairi Dan Alfarman Muhammad Rasulillah❤🎉
To yan uwana Muslims muyima shugaban hallitta salati sallalahu alaihi wasallam 💘💘💘
Babu wani mai adalci a duniya kamar annabi Muhammad
Duk Wanda yayarda da ranar kiyama yamin like
Nafisa Abdullahi duniyar iya acting ce Masha Allah film yayi Ma,ana sosai
Annabi Annabi Muhammad. S.a.w ❤👌
Gsky this is one of the most meaningful series i have ever watched
Salati goma ga annabi S.A.W ❤
I never watched hausa series completely,But I watched KADDARA complete because the story cames with many lessons that our society people will learn from.Abdul amart did a good job and I can say since from the date when kannywood was built they never brought such an idea that you do in this movie 😇we appreciate and a round of applause to you sir 👏🏼👏🏼👏🏼
Haka ake son film ba ayi tayi ba har kusan kashi na dari yayi kyau yayi mana Allah yayi jagora
Wanda ya yadda da allah da ranar lahira yai min like
Laillaha ILLah Muhammad Rasulillah
Duk rintsi Duk wuya Allah karabamu da aikata zina albarkacin annabi Muhammad s, a, w
Masha Allah Gaskiya wannan series din akwai darasi aciki Allah ya qara basira
Wallahi KADDARA yayi kyau sosea Wallahi wannan episode 13 dinn yakamata a bashi Best episode Daga shi sai role din Ali nuhu Nafisa Abdullahi duniyane Wallahi dole ayaba miki ko anaso ko aba'aso
Ya Rasullullahi sallallahu allaihi wasallam Kaci camu duniya da Tahiri
Dama nasan Yaya Abdul shine na karshe❤❤❤❤