WANI DARE SEASON 1 EPISODE 13 HAUSA SERIES WITH ENGLISH SUBTITLE
ADVERTISEMENT
Comments 100
ethan.santos:
Wanda maman haidar take bàshi tausayi yamin like
More Like This
1:37
I Finally Stood Up To My Dad 😈
Film and Animation
54.4k
100
0:24
Why would they be so mean #jonathanjoly #shorts 
Film and Animation
3.9k
100
2:11
🎒Michelle's First Day of Kindergarten.👧🏫 #edit
Film and Animation
26.4k
0
0:35
Pandian Stores 2 | 22nd to 26th July 2026 - Promo
Film and Animation
28.8k
0
25:05
NAKUJA EPISODE [ 23 ] FULL HD
Entertainment
6.2k
100
1:00:14
SEDO ENTERTAIMENT- NEW ERITREAN FULL MOVIE 2026-KMREO ELE-BY YACOB DAWIT
Entertainment
2.5k
81
2:58
Amanda the Proud, Arrogant Billionaire's Daughter episode 2 #africantale #africachildren
Entertainment
17.0k
0
0:23
ABBY Was About to Marry the FAKE MIRA... Can RUMI & JINU Stop the Wedding? 💍😱
Entertainment
6.8k
0
You've reached the end
Wanda maman haidar take bàshi tausayi yamin like
Wanda bayaso wani dare suje hutu yamin like 😢
Wanda baiji dadin ganin Abba ya para sata bah yamin like 💔😭😭
Ina Masoyan Annabi Muhammad ( S.A.W) kuzo ku danna mani like
Wanda baiji dadin chanza maman haidar ba yamin lyk
Daman ashe Haidar Murjan farkon yafi Rainawa 😂😂Gaskiya Zara Diamond soja ce, wallahi Director a sake season 2 next week tunkamun mu fara mance wa
Damuwa yai ma Maman haidar yawa yaka mata a nuna yan uwanta or iyayenta Ta samu wanda zata raba damuwa dashi
Je ka boye su a qauye ka dawo ka ci uwrsu daya bayan daya😢
Allah shirya mana zuriya
Dan Allah kada kutafi hutu❤❤❤❤❤ Muna Jin dadì sosai
duk Wanda yace tukunyar wani bazata tafasa ba tashi ko dimi Allah sarki murja da ya ranta akwai Allah
Allah sarki murja harta fita daga film din nan bata san komai gashi zarah tazo a sama zata mori abin
Gaskiya akawo karshan shamsu
Yaushe zango na biyu zai dawo
Da Allah adawo mana da redeemable jibril ❤🎉maman haidar❤
Wanda ya lura abba yana kama da garzali miko ko muryarsu daya yayimin like
Shi haidar baya gane muryar uncle tana chanzawa alokacinda yake masa magana
Gaskiya be kamata a canza maman haidar ba
Gaskiya director yakamata akawuƙarshen taqardaman gaskiya ❤😂🎉😢
Shin wai dama hajara batasan mijin ta ne yakashe abokin sa ba😢