WANI DARE SEASON 1 EPISODE 12 HAUSA SERIES WITH ENGLISH SUBTITLE
ADVERTISEMENT
Comments 100
charansarna117:
Wanda yayarda kallo a YouTube yafi Dadi yamin like
More Like This
0:36
He Went For The THROAT...
Film and Animation
89.6k
0
1:53
Max Amini 🔥🔥🔥 #脱口秀#搞笑视频#英文 #脱口秀 #standupcomedy
Film and Animation
7.4k
0
1:30:08
BUMISITA SA BUKID ANG ASWANG NA DALAGANG BALIKBAYAN | Kwentong Aswang | True Story
Film and Animation
11.6k
100
32:01
IZINKINGA ZOMNDENI | S6 - EP3 | Ufuna ukuhlala nendoda ngenkani emzini kayise😳!
Film and Animation
1.7k
0
0:46
The Spider-Man Mistake They Secretly Fixed! #spiderman #mcu
Film and Animation
20.2k
20
2:53
This woman pretended to be a wealthy man's fiancée just to marry him. #drama#shorts #cdrama #foryou
Film and Animation
37.8k
33
1:35:22
I'M STILL HERE - Nigerian Movies 2026 Latest Full Movies
Film and Animation
7.7k
100
2:35
#RajaTheGreat Telugu Movie Vere Level Comedy | #RaviTeja | #MehreenPirzada | #PosaniKrishnaMurali
Film and Animation
38.1k
10
You've reached the end
Wanda yayarda kallo a YouTube yafi Dadi yamin like
Ina Masoyan Annabi Muhammad ( S.A.W) kuzo ku danna mani like
Allah yayi wa iyayenmu albarka 🙏🙏🙏
Allah ya sa duk wanda ya karan ta wannan comment ɗin Allah ya sa mahaifansa Aljanna 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Wanda ya yarda duniya taxo qarshe yamun like😢
Tsakani da Allah wannan film akwai ban tsoro gareshi da tashin hankali
The episode is short abeg
Wllh a tsorace nake kallon film din nan don Allah a qarawa mahaifiyar nan power as a mother sanyinta yayi yawa wllh duk mahaifiya tana tsaye Kan karanta fiye da haka😢
Allah Sarki Amma Natausayawa Matarnan, Thank God Anfara gano bakin zaren
Wannan rayuwa ina zakidamu Allah yasa mudace ❤❤❤
This film have a lessons really
To yan uwana Muslims muyima shugaban hallitta salati sallalahu alaihi wasallam 💘💘💘
wai baza a tunama shamsu asiri ba haba inada hwan jini duk na kalle film din nan saina kwana da bakin ciki jin naki kamar nashiga wayata nakashe shamsu wallahi wallahi wallahi da inason sadiq sani sadiq amma akan film din nan natsane shi da gaske wallahi 😢😢
Gaskiya Avoki Irin Wannan Allah Wadaranshi
Gaskiyane 🎉🎉🎉🎉🎉
Gobe iyanzu Ina dubai insha Allah
Murjan Nan batada wayo ya zatace bata gane wani abu na faruwa ba? Can you imagine? Haba ba haka uwa takeba akwai sauyi a lamarin shi
Allah yasa mudace
Yakamata atona asirin shamsu don kar wasu su koyi halinsa,don anbashi dama tayi yawa
Allah ka bamu ikon rike amana 🙏🙏