KADDARA SEASON 1 EPISODE 11 WITH ENGLISH SUBTITLES
ADVERTISEMENT
Comments 100
vincent_keer:
Ya Allah Duk Wanda yakalli wannan comment din kabashi arzik…
More Like This
0:26
JUST WANNA BE WITH DAD...
Film and Animation
52.5k
100
0:37
Asma Anamtaka Mtoto wa Irene Uwoya?, Lokole Aibua Mapya
Entertainment
1.6k
31
0:26
The Dance Battle was EPIC - Nova vs Lani & Lyric Go see the full video #foryou #fyp #nova #shorts
Entertainment
12.7k
0
50:59
Vybz Kartel BACK DOWN After Foota Hype POST This About LEAKING His SECRETS! What Is Kartel HIDING?
Entertainment
1.3k
0
1:13:02
20 VS 2 ARTISTS: MONEY IDOL & OH MY WORD | They Kiss
Entertainment
2.2k
100
0:16
Security Guard MESSED With The Wrong DUDE ( FOUND OUT )
Entertainment
53.3k
100
1:08
Jamaican Grandpa Show Off Crazy Juggling Skills 😳🔥🇯🇲
Entertainment
1.3k
43
1:15
OPENING every size of DUMPLING squishies..🥟🤪 #shorts
Entertainment
101.1k
100
You've reached the end
Ya Allah Duk Wanda yakalli wannan comment din kabashi arzikin da Babu talauci na har abada
Duk Wanda yayarda wannan film darasi ne babba yamin like
Me son annabi yamin like
ALLAH YA SA ANNABI MUHAMMAD YA CE CE MU AMEEN THUMMA AMEEN
Salati goma ga annabi S.A.W ❤
Allah ya Karawa Annabi Muhammad S❤A❤W❤ Daraja
Samun mahaifi irin na mustaphah Yana da wuya gaskiya... Allah ya bamu Hikima gaba dayan mu....
GoBe Litinin - Akwai Azumin sunnah na manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama. Ga kuma muna cikin kwanaki masu falala sosai. Muyi ƙoƙari wajen more wannna bonanza karda ayi banda mu. Mu Tunatar da ŷan uwa domin samun Lada mai yawa. Barakallahu fīkum. Ahky Ameer ✍🏽...
Gsky dai abban Mustapha babban mutum ne yayi abinda yadace
Wannan shirrin d muke kallo company datar muce t dauki nauyin kawo mn 😂 a dangwala min like ❤
Duk wanda baya kallon talla tarewa yake yamin like 😂
Prisdo and sumayya 😂
Ina Masoyan Annabi Muhammad ( S.A.W) kuzo ku danna mani like
Kaddara musulmi takici fatanmu Allah ya man jarrbawar daza mu iya ciyiwa
Allah yayi wa iyayenmu albarka 🙏🙏🙏
Gaskiya wannan tallar da akeyi akwai hauka aciki.
Iyayen mustapha mutane ne nagari ❤ allh ubangiji ya shirya mana zuriyya
Wanan film damuke kallon mu muka dauki nauyin kallon abun mu
Hmmm. Allah sarki mata. idan namiji ne yake aure aure ba'a zaginsa. amma idan mace ce.kai .Alhamdulillah
Inaji wannan firm inaji Wata kwangila ce nafisa ta dauka akan kiyayyar aure