LABARINA SEASON 15 EPISODE 7
DQGI8AQXTBXA1DA1
ADVERTISEMENT
Comments 100
helena_novais:
Ya Allah duk wanda ya yi wa wannan comment ɗin 'like', ka y…
More Like This
0:26
JUST WANNA BE WITH DAD...
Film and Animation
52.5k
100
0:37
Asma Anamtaka Mtoto wa Irene Uwoya?, Lokole Aibua Mapya
Entertainment
1.6k
31
0:26
The Dance Battle was EPIC - Nova vs Lani & Lyric Go see the full video #foryou #fyp #nova #shorts
Entertainment
12.7k
0
50:59
Vybz Kartel BACK DOWN After Foota Hype POST This About LEAKING His SECRETS! What Is Kartel HIDING?
Entertainment
1.3k
0
1:13:02
20 VS 2 ARTISTS: MONEY IDOL & OH MY WORD | They Kiss
Entertainment
2.2k
100
0:16
Security Guard MESSED With The Wrong DUDE ( FOUND OUT )
Entertainment
53.3k
100
1:08
Jamaican Grandpa Show Off Crazy Juggling Skills 😳🔥🇯🇲
Entertainment
1.3k
43
1:15
OPENING every size of DUMPLING squishies..🥟🤪 #shorts
Entertainment
101.1k
100
You've reached the end
Ya Allah duk wanda ya yi wa wannan comment ɗin 'like', ka yafe masa zunubansa, kuma ka sa iyayensa su shiga Aljannar Firdausi ba tare da hisabi ba.
Allah sarki uwa kai uwa uwace wlhi duk wanda yake alfahari da mahaifiyar shi ya dan gwalamin
ALLAH ya sa duk wanda ya karan ta wannan comment ɗin Allah ya sa mahaifansa Aljanna 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Duk wanda ya yarda Aminu Saira Elequent Director ne Yayi min Like ✍️
Salati goma ga annabi🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤
Dukwanda kosau yabadariysa Yamin like 😂
I'm watching from Cameroon 🇨🇲🇨🇲🇨🇲 precisily in Garoua thanks
Salati goma ga annabi ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Salati goma ga annabi🎉🎉
Allah Sarki uwa😭
Allah ya Karawa iyayenmu albarka 🙏🙏
Kaga wata yar son banza😂 Matar Kawun shatu
Duk Wanda kosau yabawa dariya dan Allah yaimin like dan son annabi Uwa kenan maman aminu tace katashi kaci abinci duk karame aminu Muna godiya director 🎉🎉🎉
MASHA ALLAH Allah yasa ku rinƙa yin wannan shirin sau biyu a sati daya
Assalamu alaiku warhmatullah, Masu kallo Shiri yayi dadi sosai kusa ranku cikin ruwan sanyi Aminu ba zai mutu ba, Domin kuwa mutuwar Aminu acikin shirin nan tamkar karewar shirin ne ko ni nan idan aka kashe shi na dai na kallon kuma bazan dawo ba, Shafin ma na dena bi karma ajara'yi na.
Masha Allah malam aminu saira
I'm watching from Benue state Nigeria 🇳🇬
Allah ya kara basira oga ❤❤
Soyayya xam xam Ameenu da shatu😂❤❤ Labrinaa the best series ever🎉❤
uwa karshe ce, Allah ya sakawa iyayinmu da gidan Aljannah