WANI DARE SEASON 1 EPISODE 11 HAUSA SERIES WITH ENGLISH SUBTITLE
ADVERTISEMENT
Comments 100
anel.valdez:
Ya Allah duk wanda ya yi wa wannan comment ɗin 'like'ka yaf…
More Like This
0:19
#fyp #viral #marvel #gambit #channingtatum
Film and Animation
73.0k
0
1:29
A Tiny Spider Saved an Entire Army...😱
Film and Animation
42.9k
0
0:50
What If The World Suddenly Froze? 😱
Film and Animation
205.8k
0
0:53
Why You Shouldn’t Put Salt On A Mouth Ulcer
Film and Animation
18.6k
0
1:31
She Tested His Love…💔💀 #shorts
Film and Animation
0
0
0:57
"Ice🥶" Agent Of Shield Edit | SEM CONTROLE (Slowed)
Film and Animation
50.9k
0
5:46
Ramayana Trailer REVIEW | Deeksha Sharma
Film and Animation
36.9k
0
0:50
“Everything is a test, Officer Chen.” | #TheRookie
Film and Animation
112.4k
0
You've reached the end
Ya Allah duk wanda ya yi wa wannan comment ɗin 'like'ka yafe masa zunubansa, kuma ka sa iyayensa su shiga Aljannar Firdausi ba tare da hisabi ba
Ina Masoyan Annabi Muhammad ( S.A.W) kuzo ku danna mani like
Ya Allah duk wanda ya karanta wannan ya wuce, ka tsare shi, ka tsare iyalansa daga kowace irin masifa ta dare ko ta rana, da dukkan sharrin abubuwan halitta
Allah ya sa duk wanda ya karan ta wannan comment ɗin Allah ya sa mahaifansa Aljanna 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
I love prophet Muhammad S A W ❤
Every episode shows many reasons not to trust anybody This dunya is so fucked up wlh💔
Allah ubangiji ya karemu daga mummunar kaddara
Allah yayi wa iyayenmu albarka 🙏🙏🙏
Allah ya hadamu da Abokan Arziki😢
Wanda yakejin Dadin film dinnan yayimin like
🤙🤙🤙🤙🤙🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Dan allah kutaimaka kada wani dare yayi yawa sosai dan allah abarshi daga season one agamashi duka dan girman Allah dai 🙏🏼ko season two dan allah dai karyayi tsawo
Allah ka tsaremu daga mumunar kaddara kayi mana tsari da magiyan boye da fili amma gsky nafara jin haushin sadiq da matar sa wlh har banaso azo roll dinsu sunfara min muni sosai😭💔
Its like sadiq sani will not even have that money fah...cos d way and manner things are getting out of hand from d widower she wont release a dime to him
Allah yakarawa Annabbi daraja ❤❤❤❤❤
Maman Haidar Jaka ce 😢😢 wai ita bata da Dangi ne kam
Mai shinku da radiya are perfect couple in movie gsky
Finally they've drop the episode 11 ooo ooo. Oya viewers pls come and watch oooo
To yan Muslims muyima shugaban halitta salati sallallahu alaihi wasallam 💘💘💘
Watoh man sagir hajara nan Yar akuya ne fa wallahi