GARWASHI SEASON 5 EPISODE 12 (Hausa Web Series)
ADVERTISEMENT
Comments 100
robertyadav686:
Duk Wonda Yakeso Asma,u Tazabi Kashim Baffa Yadannamin like…
More Like This
0:22
Animal Hospital Roblox : The nurse unexpectedly discovers two tiny anomalies😍#animalhospital #roblox
Film and Animation
46.7k
100
2:13
OLD KUMAWOOD WOULD HAVE GIVEN US A MOVIE ABOUT SOUTH AFRICA🇬🇭😂
Film and Animation
6.1k
0
2:57
Enna adii thalaivarukku🤣🖐#shorts #shortsfeed #shortsvideo #challenge #trending #funny #comedy
Film and Animation
86.7k
0
0:11
😱#viral #parati #jhonnyranks
Entertainment
18.2k
19
22:12
TRUE COLOURS Episode 27 @PurpleHeartstv2 @PurpleChairwithPhatie
Entertainment
1.2k
100
0:45
#luckygameplay
Entertainment
8.9k
22
0:13
Jeffy Spills Pink Slime and Tries to Hide It 😂
Entertainment
45.8k
29
0:16
Max, Wardrobe, And Skai Plays Blind, Deaf, & Mute Game 🤣
Entertainment
55.4k
100
You've reached the end
Duk Wonda Yakeso Asma,u Tazabi Kashim Baffa Yadannamin like 👍
Laillaha ILLah Muhammad Rasullalah s A W 🥰🥰 saw t
Ya Allah kabamu zaman lafiya a Nageria Dan darajan annabinka Mohammad s.a.w 😢
Jama a muyi ma annabi Sallalahu alaihi wasalam 😍 salati 🎉🎉🎉
ilove you annabi Muhammadu yafi kowa yafi kowi S. A. W.
To yan uwana Muslims muyima shugaban hallitta sallalahu alaihi wasallam 💘
Masha Allah ni dai nace Muhammad rasululla s ❤️ a ❤️ w ❤🌹🌹🌹🌹🌹🙏🙏🙏
Dan Allah duk Wanda yakeso ma.u ta aure kasim baffa yayimin like
Dan Allah a daina yima aunty fauziya kwamron likes saboda Munajin Dadin shirinan wai saikaga 5k views amma 1k like dan Allah kurika zubamata ruwan likes da comment ❤❤
Duk Wanda yayarda cewa za'ayi chakwakiya da kura a episode 13 Dan Allah ya yi min like 👍👍👍
Ina masoya Manzon Allah (SAW) a cikin gidan nan? Don Allah idan kana sonsa da gaske, tsaya sakan guda ka karanta wannan addu'ar: Allahumma salli ala Muhammadin wa ala ali Muhammad.
Tofa mamar Kasim da kuma mamar Yaya Mudam sun Amin chai da aure alokachi Daya gaskiya akuwai kura😅😅😢😢
Ina team ɗin kassim link🎉
IDAN KANA CIKIN BACIN RAI .KAWAI ATUNA SHUGABA ANNABI MHMD S.A.W ❤❤❤
wato fauziya d duniyar labari ce garwashi Yana tafiya dai yanda Ake so
Dik a yi ta, a kare kuma karshe ba wanda za ta aura a cikinsu😂 raba gardama zai fad’o daga sama.
Allah kara mana karfin imani azuka tanmu Allah kara mana son ma aiki saw ❤❤❤
To salati goma goma ga shugaba Muhammadur rasulillahh ❤ SAW❤
"Ra'ba Alaji..." In ji Saleem😂
Aslm barka da dare dan allah fauziyya d Sulaiman wlh wanna tallan yayi yawa wlh a rage shi dan allah