MATAN GIDA SEASON 1 EPISODE 12 WITH ENGLISH SUBTITLES
ADVERTISEMENT
Comments 100
hans-hinrichhendriks264:
Duk Wanda ya Kali Matan Gida a yau Allah yabi yamasa bukatu…
More Like This
1:07
Actor Karthi Joins Uzhavan Foundation to Say "Don't Use Plastic"
Film and Animation
90.2k
100
2:36
The real cooks at the Krusty Krab weren't SpongeBob—they were these four sea urchins. #usa #foryou
Film and Animation
36.0k
51
1:35:50
MATALIK NA KABABATA KO NOON, KINATATAKUTANG ASWANG NA NGAYON | Kwentong Aswang | True Story
Film and Animation
12.8k
100
2:15
SpongeBob spotted some free ice cream on the street.#anime #usa #foryou #spongebob
Film and Animation
33.6k
45
0:23
Animal Hospital Roblox: Detected a small anomaly with three eyes😍#animalhospital #roblox
Film and Animation
49.1k
100
2:28
The terrifying-looking Venom was actually a cute and talkative alien symbiote #movie #viralvideo
Film and Animation
55.8k
100
1:44:22
SOLD FOR LOVE (THE MOVIE) Eso Dike & Inem King | 2026 Latest Nigerian Nollywood Movie
Film and Animation
4.7k
100
49:08
😂AKABENEZER NEVER KNEW HIS CUP CAN BE FULL 😂WATCH THIS VIDEO 😂ft OPOKU,GRUMA,BERNICE,39/40,FAKYE,KAT
Film and Animation
661
32
You've reached the end
Duk Wanda ya Kali Matan Gida a yau Allah yabi yamasa bukatunsa na alkairi 😢😢🎉🎉😂
Yaku masoya rasulillah yaku. Masoya Annabi yaku masoya shugaban talukai yaku masoya baban su saiyada fateema toh ina so kowa yayi shugaban duniya da lahira salati s a w🎉🎉🎉🎉🎉
Wannan shirrin d muke kallo company datar muce t dauki nauyin kawo mn 😂 a dangwala min like ❤
Ina Masoyan Manzon Allah 😢😢🎉😢😢
Allah yasamu chika da imani Dan alfarman Muhammad Rasullalah s A W 🥰🥰 saw
Duk Wani Ma’abocin Kallon Matan gida to ya Dangwala min like one love Matan gida ❤❤😂😂
Laillaha ILLah Muhammad Rasullalah s A W 🥰🥰 saw
Indai kayarda yanxu babu first series kaman matan gida kamin like
Film dinnan yadace abashi best film in 2026 😅
Mai shaddah kayimini afuwa nazageka abaya kayimini afuwa Dan allah kayafemini allah ya Kara basirah duk Wanda yajindadin wanna yamin like
Allah yayi wa iyayenmu albarka 🙏🙏🙏
Gaskiya shirin matan gidan nan kara budewa yara idon zaiyi
Film yana kyau, amma yana buɗe hanyar lalata kai tsaye, ya kamata afara nuna darasin da yake ciki. Maganar ta gsky kenan😢
Duk Wanda ya yedda talla yana yawa yamin like
Allah yasa muyi kyakyawar karshe
Duk Wanda in anzo wajan talla Yana tarayewa yayi Min like
Haba da Allah ko zee TV Albarka da wannan tallar da Allah arage mana kuma datar muce tadauki nauyin kawo mana wannan shirin
Allah tamaki Najeriya da yan najeriya ameen 🇳🇬🇳🇬🇳🇬✅
We are here to watch matan gida ❤ so sweet 🎉 thanks
Jama a ku taya ni addu a banida lfy dan allah 😢