WANI DARE SEASON 1 EPISODE 10 HAUSA SERIES WITH ENGLISH SUBTITLE
ADVERTISEMENT
Comments 100
lisa_hayes:
Duk Wanda Yaga Wannan Coment Di Allah Yasadashi Da Annabi M…
More Like This
1:07
Actor Karthi Joins Uzhavan Foundation to Say "Don't Use Plastic"
Film and Animation
90.2k
100
2:36
The real cooks at the Krusty Krab weren't SpongeBob—they were these four sea urchins. #usa #foryou
Film and Animation
36.0k
51
1:35:50
MATALIK NA KABABATA KO NOON, KINATATAKUTANG ASWANG NA NGAYON | Kwentong Aswang | True Story
Film and Animation
12.8k
100
2:15
SpongeBob spotted some free ice cream on the street.#anime #usa #foryou #spongebob
Film and Animation
33.6k
45
0:23
Animal Hospital Roblox: Detected a small anomaly with three eyes😍#animalhospital #roblox
Film and Animation
49.1k
100
2:28
The terrifying-looking Venom was actually a cute and talkative alien symbiote #movie #viralvideo
Film and Animation
55.8k
100
1:44:22
SOLD FOR LOVE (THE MOVIE) Eso Dike & Inem King | 2026 Latest Nigerian Nollywood Movie
Film and Animation
4.7k
100
49:08
😂AKABENEZER NEVER KNEW HIS CUP CAN BE FULL 😂WATCH THIS VIDEO 😂ft OPOKU,GRUMA,BERNICE,39/40,FAKYE,KAT
Film and Animation
661
32
You've reached the end
Duk Wanda Yaga Wannan Coment Di Allah Yasadashi Da Annabi Muhammad S.A.W
Indai kana da Imani sai film dinan ya Karya Maka zuciya Allah ka nesantamu da mugayen abokai 😢
Allah ya sa duk wanda ya karan ta wannan comment ɗin Allah ya sa mahaifansa Aljanna 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Ina masoya Manzon Allah (SAW) a cikin gidan nan? Don Allah idan kana sonsa da gaske, tsaya sakan guda ka karanta wannan addu'ar: Allahumma salli ala Muhammadin wa ala ali Muhammad.Ina jinku masoya Manzon Allah. Na san kowannenmu yana buƙatar buɗi da salama a rayuwa. Ina roƙon Allah ya biya muku duk wata buƙata ta alkhairi, ya kuma haɗa fuskokinmu da Annabi Muhammadu (SAW) a gidan Aljanna.
To yan uwana Muslims muyima shugaban hallitta salati sallalahu alaihi wasallam 💘💘💘
Ai ba tsinanniya irin matan shamsu din hmmmm wannan shine ake kira makashinka na tare da kaiiiii, Allah ka rabamu da qawaye irin shamsu
Ina Masoyan Annabi Muhammad ( S.A.W) kuzo ku danna mani like
A very heart-wrenching film to watch, I’d rather shamsu’s devilish behavior got exposed soonest.
Wannan kanin haidar din Abba Anya ba Dan uwan garzali Miko bane kamarsu Daya 😂😂😂
Kaiiii innalillahi wainnailaihim rajiuun Allah yadubamana bayanmu bayan ranmu ya rabbi 🤲😭
Allah sarki maman haidar tasani kuka Sosai Irin wannan fa yana faruwa Sosai Dan Allah director abari danlami yatona asirin Shamsu pls
Ka kashe mata miji ka lalata mata yara wannan film din akwai bugun zcy gsky😭😭😭
Dan allah kubari asirii shamsu yatonu wlhii sanadiyar film dinan nafara tsoron abokaii
Shamsu dai dan shegiyane wlh in akazo maganar zaran har canza murya yake
Allah ya kara basira da daukaka 🎉🎉🎉
Film dinan ya karyamin xuciya 😭😭
Wani dare yakunshi darasi Allah yasamudace
Hhmmm Wana fin yn kama dane Allah Katsyama ka shagrman
Wai shamsu harwani canxa magana yake wlh naga nawar asirinsa yatonu
Allah kaimana tsari da irin wnn abotar