KADDARA SEASON 1 EPISODE 9 WITH ENGLISH SUBTITLES
ADVERTISEMENT
Comments 100
christine_woods:
Duk Wanda auwal ya bashi mamaki yamin like 😢😢😢
More Like This
1:12:25
RUDO neZERA | Latest Zimbabwean Movie and Drama (Slimaz pro tv 2026)
Entertainment
470
68
1:26
His Last Blanket Changed Everything ❤️😭 #emotionalstory
Entertainment
4.9k
93
0:26
Rakai Accidentally Woke Up Rayquan 😭💀 #shorts
Entertainment
27.7k
100
0:34
She Poured Water On Herself Just To Prank Her Sister 😂💀 #family
Entertainment
10.7k
100
0:17
This UPS Driver Was Too Excited About Snacks!
Entertainment
90.7k
100
0:15
Trend Haaland Hahaha – BABY WARRIORS 😂❤️ | Please Subscribe Thank You #trending
Entertainment
35.8k
99
0:13
SUBSCRIBE FOR 7 YEARS OF GOOD LUCK! 🍀😅 - #dance #funny #couple #shorts
Entertainment
192.5k
0
2:23
Craziest Rapper Interviews Of All Time!!!
Entertainment
75.5k
0
You've reached the end
Duk Wanda auwal ya bashi mamaki yamin like 😢😢😢
Allah kasa duk wanda ya kalli wannan season 9 ka kai iyayen sa Madina mu.kuma da namu basa raye ka gafarta musu😢
Ya Allah duk Wanda ya Kali Kaddara Allah kabiyamasa bukatunsa na Alkairi 😢😢
Duk wanda yayarda auwal azzalumine yamin like Sorry maimuna 😂😂😂
Ina Masoyan Manzon Allah 🎉🎉🎉
har cikin zuciyata banso tabashi kudinan ba wlh
Kai wallahi raina ya Baci duk Wanda naji abin da nake Ji yamin like
Duk wanda ya yarda auwal yafi sauran maxan maimuna iskanci ya dannamin like.......😂😂😂
Laillaha ILLah Muhammad Rasullalah s A W 🥰🥰😢😢
Wannan shirrin d muke kallo company datar muce t dauki nauyin kawo mn 😂 a dangwala min like ❤
Allah yabamu arziki Mai albarka Mai amfani Dan alfarman Muhammad Rasullalah s A W
Wanda beyi mamakin abunda auwal yayi b ysmin liking dan Allah
Allah yasamu chika da imani Dan alfarman Muhammad Rasullalah s A W 🥰🥰
Wasu mazan fa, talauci ne lafiyar su 😅
Duk wanda baeyi xaton auwal xaeyi abinda yayi bah yamin like 😢🥺😔
Peace n blessings of Allah be open our believer prophet Muhammad sallallahu alaihi wasallam ❤❤❤❤❤
Ikon Allah irin wannan Qaddarar ce Ke sawa mutum, Ciwon Damuwa A Rayuwa, wato da ace haka ake yin shirin film din hausa da munde da samun daukaka a duniyar fina fine 🙂 ❤ sannu maimuna
Allah Yaramana Son Annabi Muhammad S.A.W
Allah sarki Maimuna baiwar Allah 😢😢
ALLAH ya hada mu da abokan zama masu amana 😢😢😢