WANI DARE SEASON 1 EPISODE 9 HAUSA SERIES WITH ENGLISH SUBTITLE
ADVERTISEMENT
Comments 100
bradley.page:
Idan har wannan coment ya bayyana a gabanka, ina roƙon Alla…
More Like This
0:22
LINK IN BIO 🔗🔥 #nobatidao
Film and Animation
58.8k
100
0:27
Ranking Almost Heroes and Villains
Film and Animation
30.3k
0
0:35
#shorts - Hyper Aadi & Sudigali Sudheer Comedy Performance #Rashmi #DeepikaPilli #Jabardasth
Film and Animation
10.7k
4
25:56
DUNIA SEASON 02 (Ep 41)
Entertainment
28.1k
100
0:16
She Took Over the Whole Bathroom and Nobody Was Leaving Until the Hair Was Done 😂💇♀️🔥
Entertainment
27.2k
21
0:28
That Wasn’t Fair To Keegan 😳
Entertainment
179.7k
0
0:18
Rumi and Jinu drew each other, but there was...#kpop #rumi #jinu
Entertainment
117.3k
100
1:37
I Fell Off A Rollercoaster 😨
Entertainment
102.1k
100
You've reached the end
Idan har wannan coment ya bayyana a gabanka, ina roƙon Allah ya buɗe maka kofofin alheri, ya kuma biya maka duk wata buƙata ta alheri da ke zuciyarka
Ashe yadade yana nuna kyashi d kwadayi akan dukiyar Ahmad 🥺 💔 Tirrr d halin shamsu 😏 inchallah asirinsa sae yatonu 😅 wanda yakebawa haushi yamin like 🤌😔
Ina Masoyan Annabi Muhammad ( S.A.W) kuzo ku danna mani like
wanda ya fiskanci matasala irin tawa yayi min like domin daga tallar jikokin maigari film din nan yaki budewa banga karshensa ba
This the second film the end is nit showing. You guys have to work on this issues, and meanwhile you have an editor and I wonder what can of ppl person edit this movie. Before you upload pls try and watched from beginning to end. ✌️
Ya Allah ka bamu zaman lafiya a arewancin Nigeria dama sauran kasa baki daya.
Shin kunlura da nazama shugaban yan coment na yutub baki daya idan kayar da kamin like😂
Dan Allah nikadai ne ban kalli karshen film din ba ko harda ku karshen yayi sikaraitin
Wanda be gama kallo ba yayi mun likes zan nuna mashi yanda zai kalla duka!
Yaah Ubangijin Musa da Haruna Ka Yi Mana Tsari Da Mugayen Abokan Xama Ko Mace Ko Na Miji Yaah Ilahu🤲
Dan Allah ni 1 ne Banga ending na episode 9 ba ya dauke?
❤️:Zanyi ADDUA'A kowa yace ameen 🤲Allah yasa kar mu shiga ƙabari da Haƙƙin kowa a kanmu.🤲😭🤲
📌 Nigerian bandits basu da mutunci. A satin nan naga video din fyade, wani kuma sun saka maza da mata sun yi zigidir, wani kuma sun yanka wani da adda, sannan yanzu ga wannan manyan mutane da suka kama su biyu. Tsakanin mu da shuwagabanninmu sai Allah ya isa kawai. Wai kare a cikin daji ya samu damar da zai wulakanta dan adam akan laifin da ba nasa ba. Allah ya kawo mana karshensu da kasa tunda shugabannin sun ki. Allah ka turo gobarar da ji ko wata annoba ta cinyesu. Amin.
In real sense murja supposed to understand something is wrong with her child, especially the way he talks.
Inaso wani dare ni Farida aouta❤❤❤ Macha Allah
Kana naka Allah na nashi Allah karabamu da mugayan mutane
Wlh shamsu da hajara "yansan zuciyane
Masha Allah ya Allah yasa mudace
Inason Masoya Annabi Muhammad S.A.W
Masha Allah Film 📽️ yana kyau sosai Ubangiji Allah yaƙara basira yakawo miliyoyin mutane masu albarka