Bello yasha duka fa🤣.
Shirin ku mai farin jini Zabi Biyu zango na 2 kashi na 11 zai zo muku a gobe da misalin karfe 6:00 na yamma. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo!
#AREWA24 #TAKUCE #ZABIBIYU
ADVERTISEMENT
Comments 9luce.antoine:
Haha ranka yadade in akaywa bello haka gaskiya ba amishi ad…
Haha ranka yadade in akaywa bello haka gaskiya ba amishi adalci ba 😂😂😂
Haba rankabyadade shifa hannunfi abude yake kama ta yyi kusasanta fa😂😂😂
❤❤❤
😂😂😂❤❤❤❤❤
❤😂🎉
❤❤😂🎉🎉🎉
😂😂😂
😂
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂