WANI DARE SEASON 1 EPISODE 8 HAUSA SERIES WITH ENGLISH SUBTITLE
ADVERTISEMENT
Comments 100
cynthia.costa:
Ya Allah Duk Wanda yakalli Wani dare yaga wannan comment di…
More Like This
1:08
Which decade are you?! 😂 Episode 1: the Time Traveler! #skit #vintage #comedycreator #acting
Film and Animation
137.8k
0
2:51
#montage #The Good Doctor | A boy born with three arms — and one of them was his brother's.
Film and Animation
138.6k
0
2:48
Saoirse Ronan is a Galway Grill 😅
Film and Animation
3.9k
0
0:20
INSTANTLY Regretted Placing This Sticker… 😭 | Shinobu Anime Scrapbook #009
Film and Animation
0
0
0:59
"im female too" I audibly cackled 🤣
Film and Animation
0
0
0:19
😂 When your bestie never misses a chance to roast you. 💋🤦♂️ #kdrama #shorts
Film and Animation
47.9k
0
0:27
காசுக்காக தான் இங்க வந்து பேசுறாங்க🤨 அவ்ளோதான் அவனுங்க😠 | VISHAL | MAGUDAM
Film and Animation
25.9k
0
0:13
[ANIMATION vs FINAL] The Verity Band - Be My Friend (official song)
Film and Animation
17.7k
0
You've reached the end
Ya Allah Duk Wanda yakalli Wani dare yaga wannan comment din kabashi arzikin da Babu talauci na har abada
Duniya kenan wannan film din Dole ne ya ta6a zuciya. Idan ya ta6a zuciyar ka Don ALLAH kayi man liking😢
Duk Wanda yasan cewa cin amana haramunce yamin like
The problem I noticed is, shamsu discusses everything with his wife while murja's husband refused to let her know anything concerning him 😢
mai kaunar annabi yamin like 😢😊
Dan gatan allah Muhammad's a w
Murja be observant check on your children in their room to see what they are up to,dont just sit in your room,walk around the house maybe you might be lucky to hear Shamsu & Hajara's next move
To yan uwana Muslims muyima shugaban hallitta salati sallalahu alaihi wasallam 💘💘💘
Gaskiya shamsu Allah wadaran halinka alhaki bazai barka ba
Gaskia sbd allah kudaina yawan saka mana tallace tallacen nan naku,sbd suna ragewa kallon hausa film daraja,wlh bamaso,Abin yayi yawa,dan allah kudaina
A tausayawa zuciyata kar aja film ɗinnan😢dan allah atona asirin shamsu
gaskiya yayi dadi wllh shirin amma adaina cin amana dan Allah
Ai ni film din nan cikin kirjina yake ina zaune ni kadai damuwa nake saboda rashin aminci ya yi yawa ka rasa wa za ka kama. Allah ka iya mana.
❤❤❤❤❤❤ murja ya na bani tausayi ga haydar yana shayshaye
Gaskiya kutona asiri. Sadik Sani sadi😢😢
Hajara munafuka ce wlh Idan akwai irinta a zahiri an bonu
Allah ya horema kowa yasayi bindiga
wllh duk duniyar wannan bawani Wanda yake kaunar ka bayan iyayan ka Allah ya qarawa iyayan mu lfy da Nisan kwana 😢
Hmmm shamsu kwallon shege. Allah ya rabamu da masu fuska biyu
Alhamdulilla Masha Allah Allah y karawa annabi s a w daraja 🙏🙏 amen Allah k nesanta zuciyarmu d Amana